fidelitybank

Atiku zai dawo Najeriya ya fuskanci Wike a kan rikicin su

Date:

A na sa ran dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, zai dawo cikin makon nan.

Yana shirin jagorantar gangamin jam’iyyar na zaben gwamnan Osun a Osogbo ranar Alhamis.

Majiyoyi sun shaida wa LEADERSHIP cewa, a yau ne ake sa ran Atiku zai dawo Najeriya bayan ya shafe makonni a kasar waje.

Komawar tasa na zuwa ne a daidai lokacin da rahotanni ke cewa, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, zai sauya sheka, kan hanyar da aka yi masa na tsayawa takara.

Atiku ya zabi gwamnan jihar Delta, Sen Ifeanyi Okowa, a matsayin mataimakinsa bayan 14 daga cikin 17 na kwamitin ba da shawara suka rataya a wuyan Wike.

Ana sa ran zai jagoranci sulhun da Wike wanda a ranar Juma’a ya gana da gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) guda uku, wato, Kayode Fayemi (Ekiti); Rotimi Akeredolu (Ondo) da Babajide Sanwoolu (Lagos), a gidansa na kashin kansa da ke Fatakwal, babban birnin jihar Ribas.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp