Babban baturen zabe a mazaɓar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar yace Atikun ya lashe zaɓe a rumfar da ya jefa ƙuri’a.
Sakamakon zaɓen ya nuna cewa Atikun ya samu ƙuri’a 282 a rumfar.
Sauran jam’iyyun da suka samu ƙuri’a sun haɗa da;
APC – 57
LP – 6
AP – 2
NNPP – 1
Boot Party – 1