fidelitybank

Atiku ya nemi ɗaukin Kwankwaso da Obi domin su yi wa Tinubu hayaƙi fidda na kogo

Date:

Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Atiku Abubakar, ya bukaci sauran ƴan takara na hamayya, Peter Obi da Rabi’u Musa Kwankwaso da su haɗa ƙarfi da shi a ƙoƙarinsa na bincike kan takardun karatun shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.

Atiku ya bayyana hakan ne a wani taron manema labarai da ya gudanar a Abuja a yau ranar Alhamis.

Ya ce abin da yake fafutuka a kai shi ne tabbatar da bin diddigi, domin yin adalci da kuma gaskiya a Najeriya.

Atiku dai ya shigar da ƙara kan shugaban kasa Bola Tinubu game da takardunsa na karatu a jami’ar jihar Chicago.

Ya bukaci samun takardun ne domin su zama shaida ga zarginsa na jabun satifiket din Tinubu na CSU.

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp