fidelitybank

Atiku ya je Katsina neman takara

Date:

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, a ranar Laraba a Katsina, ya yi alkawarin dawo da hadin kan Najeriya, idan aka zabe shi shugaban kasa a 2023.

Atiku ya bayar da wannan tabbacin ne a lokacin da yake jawabi ga wakilai da shugabannin jam’iyyar PDP reshen jihar Katsina a sakatariyar jam’iyyar da ke Katsina.

Tsohon mataimakin shugaban kasa ya lura cewa, hadin kan Najeriya wanda ya zama ginshikin kafa jam’iyyar PDP wanda kuma ya sanya jam’iyyar ta ci gaba da rike hadin kan kabilu daban-daban da suka hada da Najeriya, jam’iyyar All Progressives Congress ta ruguje.

Sai dai ya shaida wa ‘yan jam’iyyar PDP cewa, idan aka zabe shi a matsayin shugaban Najeriya zai dawo da hadin kai tare da gyara duk wasu illolin da jam’iyyar APC ta jefa kasar nan.

punch newspaper headlines today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp