fidelitybank

Atiku ka ji kunya a ce Obasanjo yaƙi amincewa da kai – Wike

Date:

Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, ya caccaki dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar kan amincewa da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi.

Gwamnan ya ce, matakin da Obasanjo ya dauka wanda ya ki amincewa da Atiku ya nuna cewa akwai matsala sosai a kan Atiku wanda shi ne mataimakin Obasanjo daga 1999 zuwa 2003.

Gwamnan ya ce, abin dariya ne cewa Atiku ke yakin neman zabe ya kasa ba shi shawarar amma sai ya amince da Obi.

Ya bayyana haka ne a yayin kaddamar da wani aikin titi a karamar hukumar Emohua da ke jihar a ranar Litinin.

“Na yi aiki da wani na tsawon shekaru takwas kuma muna amfani da shi a matsayin kamfen cewa lokacin da muke kan mulki mun yi kyau, sannan maigidana yana ba da shawarar wani ya kasance a wurin, wani abu ba daidai ba ne.

“Ina addu’a kada Obasanjo ya ce komai, da na ga wasikar a daren jiya sai ta taba ni.

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp