fidelitybank

Atiku ka hakura da takara ka baiwa matasa masu jini a jika – SDF

Date:

Wata kungiyar Kudu maso Yamma ta shawarci tsohon shugaban kasar nan, Atiku Abubakar, cewa da ya hakura da batun tsayawar sa takara a zaben 2023 da ke karatowa.

A cewar jigon kungiyar, Olufemi Osabinu, ba zai yi wu dan Arewa ya ci gaba da mulkar kasar nan ba, bayan shugaba Buhari ya kammala shekaru 8 a mulki.

Jaridar Vanguard ta rawaito cewa, yadda kungiyar South-West Development Frontier (SDF), ta mika wannan bukatar gare shi a ranar Litinin, 14 ga watan Fabrairu, inda ta ce Arewa ba za ta ci gaba da mulkin kasa ba, bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya kammala shekaru 8 a kujerar mulki.

Olufemi Osabinu, jagoran kungiyar ya ce Atiku ya yi wa kasa aiki a baya, domin haka ya kamata ya baiwa yara masu jini a jika damar shugabanci, domin kawo karshen rashin tsaron da ke addabar kasar nan.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp