fidelitybank

Atiku bai tsayar da mataimakin sa ba – Paul Ibe

Date:

Dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, har yanzu bai zabi abokin takararsa ba, in ji mai taimaka masa kan harkokin yada labarai Mista Paul Ibe.

Ibe ya shaida wa Aminiya cewa, rade-radin da ake yi na cewa an zabi tsohon gwamnan jihar Imo Emeka Ihedioha ba gaskiya ba ne.

Bayan kammala taron, hankalin jam’iyyar ya karkata ne wajen samar da dan takarar da ya dace daga yankin kudu domin samun wanda zai ba jam’iyyar damar yin nasara a 2023.

Amma da yake mayar da martani ga ci gaban Ibe ya ce, “Lokacin da muka yanke shawarar yin magana a kan batun abokin takara, ba za a yi hasashe ba, za mu fitar da shi. Ba zai zama wani abu da za a yi ta yayatawa a shafukan sada zumunta, dandalin intanet ko kungiyoyin WhatsApp ba.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp