fidelitybank

Atiku bai shiga rigar Tambuwal ba – Omokri

Date:

Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan, Reno Omokri, ya yi ikirarin cewa jam’iyyar PDP, dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, bai yi amfani da rigar gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ba wajen tafiya kasar Amurka.

Wasu ‘yan Najeriya a shafukan sada zumunta sun yi zargin cewa, a shekarar 2018 Atiku ya tafi Amurka inda ya buya a karkashin rigar tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki don gudun kada a kama shi.

Tun lokacin da ya tafi Amurka, wani rubutu da aka buga a shafukan sada zumunta ya yi ikirarin cewa dan takarar PDP ya yi amfani da rigar Tambuwal a wannan karon.

Omokri a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook da aka tabbatar, a ranar Asabar ya bayyana maganar a matsayin wauta da ya nuna cewa gwamnonin Najeriya ba su da kariya a wajen kasar.

besda salary

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An ceto Mutane 25 da syka kife a kwale-kwalen Sokoto

Hukumomi a jihar Sokoto sun ce, sun samu nasarar...

An fara duba rabon gyaran arzikin Najeriya

Shugaban Hukumar rarraba arziƙin ƙasa RMAFC, Mohammed Shehu, ya...

Kwallaye 6 da aka zurawa Santos a raga ta sanya Neymar ya fashe da kuka

Ɗan wasan tawagar Brazil, Neymar ya fice daga cikin...

Hukumar Shari’a ta magantu kan sadakin dubu 20 da ya yamutsa hazo a Kano

Hukumar shari’a ta jihar Kano, ta ce ba a...

Cutar Mashako ta yi ajalin Yara hudu a Kano

Rahotanni na cewa cutar mashaƙo wadda aka fi sani...

Cin zaben da NNPP ta yi a Kano cuwa-cuwa ne – Ata

Ministan Jiha na Gidaje da Cigaban Birane, Rt Hon...

Mutane kusan 40 sun ɓace sakamakon haɗarin kwale-kwale a Sokoto

Aƙalla mutum 40 ne ake nema bayan haɗarin kwale-kwale...

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ƴansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...
X whatsapp