fidelitybank

Atiku ba shi da kwarin gwiwar lashe zaben 2023 – Keyamo

Date:

Mai magana da yawun kungiyar yakin neman zaben Tinubu da Shettima, Festus Keyamo, ya yi ikirarin cewa, babu wani fata ga jam’iyyar PDP a zabe mai zuwa.

Bayanin hakan na kunshe ne a wani sako da ya wallafa ta shafin sa na Twitter da aka tabbatar.

Keyamo ya kuma yi zargin cewa, yakin neman zaben shugaban kasa na PDP ba zai kai labari ba, ya kara da cewa jam’iyyar na ciyar da magoya bayanta karya.

Gwamnonin APC ba za su taɓa goyon bayan Atiku ba – Bagudu

Ya rubuta cewa, “Na ji tausayin wasu da ke magana da yawun PDP; bayan rugujewar yakin neman zabensu da kuma adadin da bai karu ba, fatan da suke yi wa jama’arsu shi ne karyar cewa Gwamnonin APC suna yi wa Atiku aiki a asirce. Ba tare da jingina ga APC ba, ba fata a gare su! Chai!!”

sani ahmad

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp