fidelitybank

ASUU ta musanta bukatar karbar Naira tiriliyan 1 a wajen gwamnati

Date:

Kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU, ta musanta labarin da ke yawo cewa ta na bukatar Naira 1 daga wajen gwamnatin tarayya.

Shugaban kungiyar na kasa, ya ce, suna yajin aiki ne kan Naira tiriliyan 1.3 da gwamnatin tarayya ta yi musu alkawarin za ta biya duk shekara, amma hakan ya gaza.

TheCable ta rawaito cewa, ASUU ta fada yajin aiki a ranar 14 ga watan Fabrairu bayan kwanaki biyu da suka kwashe suna zantawa a tsakanin shugabannin kungiyar.

Kungiyar ta zargi gwamnati da tozarta yarjejeniyarsu wacce ta sa suka janye yajin aikin da suka yi a shekarar 2020.

ASUU ta kara da cewa ta kara fadawa yajin aiki ne sakamakon halayyar gwamnati kan sasancin da suka nema a fannin albashinsu da alawus dinsu tare da karbar tsarin biyan albashi na University Transparency Accountability Solution (UTAS).

tribune news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp