fidelitybank

Asibitocin Kaduna ku karɓi kuɗi ta na’ura – El-Rufa’i

Date:

Gwamnatin jihar Kaduna ta shawarci mahukuntan dukkan asibitocin gwamnati da su bi dokar hana biyan kudi da kuma karbar kudin ta na’urar sadarwa.

Tun kafin musanya kudin kasa a halin yanzu, Hukumar Harajin Cikin Gida ta Jihar Kaduna ta soke tare da haramta biyan kudade kamar yadda dokar hana haraji ta jihar Kaduna ta 2020 ta tanada.

Karanta Wannan: Za mu yi maganin ‘yan bani na iyan Buhari – El-Rufa’i

“Saboda haka, babu wani dalili da zai sa asibitocin gwamnati su yi watsi da musayar kudi na lantarki,” in ji Shugaban Hukumar KADIRS, Dakta Ziad Abubakar, a ranar Asabar a Kaduna.

Yana mai da martani ne kan korafe-korafen da ma’aikatan wasu asibitocin gwamnati suka yi na cewa a biya su kudaden ayyukan da aka yi.

news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...

Kashi 70 na yankin Bukuyum ta Kudu na ƙarƙashin ƴan Bindiga – Ɗan majalisa

Rahotanni daga yakin ƙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara...

Goodluck ya fi dacewa ya zama dan takara a 2027 – Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon...

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...
X whatsapp