fidelitybank

Arsenal za ta yi rashin Gabriel bisa doguwar jinya

Date:

Ɗan wasan baya na ƙungiyar Arsenal Gabriel Magalhaes zai yi jinya zuwa karshen kakar wasanni ta bana, bayan samun rauni a cinyarsa.

An sauya ɗan wasan ɗan asalin Brazil a wasan da Arsenal ta doke Fulham da 2-1 a gasar Premier ranar Talata a Emirates.

Toshon ɗan wasan na Lille ya buga wasanni 28 cikin 30 na gasar Premier ta bana, inda Arsenal ɗin ta zama wadda ba a ci kwallo da yawa ba a bana – inda aka ci ta kwallo 25 kaɗai a gasar.

“Za a yi wa Gabi tiyata a cinyarsa a cikin kwanaki masu zuwa, kuma nan da zai fara karɓar horo na musamman don ƙoƙarin dawowa a farkon kakar wasa ta baɗi,” in ji sanarwar da Arsenal ta fitar.

Ƙungiyar tana mataki na biyu a teburin gasar Premier, maki 12 a bayan Liverpool – inda ya rage wasanni takwas a kammala kakar bana.

Gunners ɗin na shirin tunƙarar Real Madrid a matakin wasan daf da na ƙarahe na gasar zakarun Turai.

bbc news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp