A ranar litinin ne aka gudanar da raba jadawalin gasar cin kofin zakarun turai na zagaye 16.
Manchester City mai rike da kofin za ta kara da FC Copenhagen, yayin da aka hada Arsenal da FC Porto.
Sauran wasannin UEFA Champions League zagaye na 16:
Porto da Arsenal
Napoli v Barcelona
PSG da Real Sociedad
Inter da Atletico Madrid
PSV da Borussia Dortmund
Lazio da Bayern Munich
Copenhagen da Manchester City
RB Leipzig da Real Madrid