Arsenal da Liverpool sun yi rashin sa’a a wasan da ake sa ran za su iya wuce Manchester City a wasan mako na 33.
Tun da farko Crstal Palace ta shiga gidan Liverpool Anfield ta doke ta da ci daya mai ban haushi.
A yayin da Aston Vila suka shiga filin wasa na Emirate suka dole Arsenal da ci biyu da nema.
Wannan dai ya baiwa Manchester City darewa kan teburin Firimiya da maki 73, yayin da Arsenal da Liverpool suke da maki 71.