fidelitybank

Arnold zama daram a Liverpool – Slot

Date:

Kocin Liverpool Arne Slot ya haƙiƙance cewa “hankalin Trent Alexander-Arnold yana kanm” baki ɗaya yayin da ake ta raɗe-raɗi game da makomar ɗanwasan.

Kwantaragin ɗanwasan bayan na Ingila mai shiekara 26 zai ƙare a ƙarshen kakar wasa ta bana.

Majiyoyi sun shaida wa BBC cewa Real Madrid ta fara tunkarar ɗanwasan amma dai ba ta miƙa wani tayi ba tukunna game da sayensa a watan nan na Janairu.

Kafofin yaɗa labarai a Sifaniya sun ruwaito cewa Real na da niyyar sayensa a watan nan, amma Slot ya ce yana da ƙwarin gwiwar ba za a janye hankalinsa ba, har ma ya tabbatar cewa yana cikin tawagarsa da za su kara da Manchester City a ƙarshen makon nan.

“Ina ganin yadda yake mayar da hankali a filin atasaye a kullum. Hankalinsa yana tare da mu kuma zai buga wasa ranar Lahadi,” in ji kociyan yayin taron manema labarai.

nigeria news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp