fidelitybank

APC ta yi fito na fito da Buhari

Date:

Jam’iyyar APC ta sake tsunduma cikin ruɗani da rabuwar kawuna, inda shugabancin jam’iyyar ya bi sahun wasu gwamnonin da ke fito-na-fito da manufar daina karɓar tsoffin kuɗi Na Shugaba Muhammadu Buhari.

Bayan wani taro da Kwamitin Gudanarwar APC na kasa ya gudanar da yammacin jiya Lahadi, jam’iyyar mai mulki ta yi kira ga shugaban ƙasar ya mutunta umarnin Kotun Ƙoli a kan wannan batu.

Taron wanda mahalartansa suka shafe kimanin tsawon sa’a biyar suna tattaunawa a shelkwatar APC ta ƙasa, ya kammala ba tare da wani dogon bayani kan yadda al’amura suka kaya ba.

Sai dai fuskokin gwamnonin APC da suka halarci taron, babu annuri.

Haka zalika, sanarwar bayan taro da shugaban APC na ƙasa ya karanta bayan fitowarsu, taƙaitacciya ce.

Wannan kuwa na zuwa ne adaidai lokacin da yake kwanaki kalilan a gudanar da babban zaɓe. Sannan al’umma na kokawa da yanayi matsin rayuwa da batun sauya kudi ya jefa su.

sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp