fidelitybank

APC ta tafka kuskure na baiwa Abdullahi Adamu ragamar jam’iyyar – PDP

Date:

Babban jam’iyyar adawa ta PDP, ta bayyana zaben sabon shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Adamu da aka yi a matsayin abin dariya, inda ta ce, jam’iyyar ta tafka babban kuskure.

PDP ta ce zaben da aka yi na cike da badakala kala-kala, kama daga batun yaudara da cin hanci da dai makamtansu.

Babbar Jam’iyyar adawar ta ce za a fuskanci almubazzaranci da jefa jam’iyyar cikin halin kaka ni kayi saboda bisa dukkan alamu jagorancin jam’iyyar ta APC, ya koma hannu wadanda basu san hakkin jama’a ba.

Sannan kuma a cikin shekara guda da ya rage wa shugaba Buhari ya sauka daga mulki, dole Najeriya ta fuskanci wasu sauye sauye marassa ma’ana saboda yanayin yadda shugabancin jam’iyya mai mulkin zai kasance in ji PDP.

Daga nan PDP, ta bukaci ‘ya’yan jam’iyyar APC, da sy fito su wanke sabon shugaban jam’iyyar ta su sanata Adamu, daga zarge zargen cin hancin da ake masa.

PDP ta ce, ya na da kyau, Sanata Adamu ya fito fili ya bayyana wa ‘yan Najeriya dalilinsa na kin bayyana a gaban kotu a lokacin da ake shari’arsa a babbar kotun tarayya.

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp