fidelitybank

APC ta sanar da INEC a kan zaben shugabannin ta da za ta yi

Date:

Jam’iyya mai mulki ta APC ta aike wa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa sanarwar za ta yi zaben shugabannin jam’iyyar na kasa a hukumance.

APC ta aika wasikar a ranar 2 ga Fabrairu kuma INEC ta same ta a ranar 3 ga watan Fabrairu.

Shugaban Kwamitin rikon kwarya na jam’iyya mai mulki, Mai mala Buni, ya sanar da hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, kan hukuncinsu na yin gangamin zaben shugabannin jam’iyyar a ranar da suka tsayar.

Taron gangamin zaben shugabannin jam’iyya mai mulkin za a yi shi ne a ranar 26 ga watan Fabrairu, kuma jam’iyyar ta na da damar kai sanarwar ta ga INEC ne har zuwa ranar 5 ga watan Fabrairu.

legitnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp