fidelitybank

APC ta sahalewa Malami ya yi takarar gwamna

Date:

Kwamitin tantancewar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya wanke babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami daga tsayawa takarar gwamnan jihar Kebbi a zaben 2023.

Wata takarda da ke nuni da izinin Malami na tsayawa takara, ta janyo cece-kuce a fagen siyasa tun bayan da AGF ta janye aniyarsa ta tsayawa takarar gwamna, domin ya ci gaba da rike mukamin minista.

A makon da ya gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin cewa duk masu rike da mukaman siyasa da su yi murabus kafin su tsaya takara a zabe mai zuwa.

Babu tabbas ko Mista Malami ya mika takardar murabus dinsa ne domin ya ci gaba da neman sa ta siyasa bisa bin umarnin Buhari ko kuma yana jiran fassarar kotun koli ta sashe na 84 (12) na dokar zabe ta 2022.

Malami bai samu jin ta bakinsa ba saboda har zuwa lokacin hada wannan rahoto ba a samu layinsa da na mai magana da yawunsa Umar Gwandu ba.

Wasu masu rike da mukaman siyasa sun tayar da hankulan jama’a bayan sun sabawa ka’idojin siyasa don neman mukaman zabe ba tare da sun yi murabus ba.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp