fidelitybank

APC ta rushe kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa

Date:

Jam’iyyar APC mai mulki, ta rushe kwamitin da ta kafa a bara na yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa a zaɓen 2023.

Cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar, wadda ta samu sa-hannun babban daraktan kwamitin Simon Bako Lalong da kuma sakataren kwamitin James Abiodun Falake.

Jam’iyyar ta yi godiya a madadin shugaban yaƙin neman zaɓen 2023 Muhammadu Buhari, ga duka mutanen da suka taimaka aka kai ga nasarar da aka samu.

“Tun lokacin da aka fara yaƙin neman zaɓen a watan Satumbar 2022, mun ga yadda lamura suka rika tafiya ba daidai ba a wannan lokacin, kuma mun ga waɗanda suka yi mana daɗi, har muka kai ga nasara”, kamar yadda sanarawar ta bayyana.

Jam’iyyar APC ce dai ta samu nasara a zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar ranar 25 ga watan Fabrairun 2023.

Inda ɗan takararta Bola Ahmed Tinubu ya samu rinjaye da ƙuri’u miliyan 8,794,72.

A ranar 29 ga watan Mayu ne kuma za a rantsar da shi a matsayin sabon shugaban Najeriya.

vgn news today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp