fidelitybank

APC ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 13 da na kansiloli 171 a Ebonyi

Date:

Hukumar zaben jihar Ebonyi, ta bayyana ‘yan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a matsayin wadanda suka lashe dukkanin kujerun shugabanni da kansiloli a zaben kananan hukumomin da aka gudanar a ranar Asabar.

Hukumar ta ce, jam’iyya mai mulki ta lashe zaben a dukkan kananan hukumomi 13 na jihar.

Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar (EBSIEC), Mista Jossy Eze, ne ya bayyana hakan a Abakaliki ranar Lahadi a hedikwatar hukumar.

A cewar Eze, APC ta lashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomi 13 da na kansiloli 171.

Ya yabawa al’ummar kasar da suka tabbatar da cewa an gudanar da zaben cikin kwanciyar hankali da lumana.

“A bisa ikon da doka ta ba ni, na bayyana sakamakon shugabancin kowace karamar hukuma 13 kamar haka.

Sauran zababbun shugabannin APC sun hada da Chinedu Uburu, karamar hukumar Ebonyi; Chidiebere Uzor, Onicha LGA; Chinonso Ajah, Ohaozara LGA; Ibiam Nnajiofor, Afikpo North da Ekuma-Nkama Chima, Afikpo South.

general news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp