fidelitybank

APC ta fara jiyo kanshin Kwankwaso

Date:

Rahotanni masu karfi sun tabbatar da cewa, jam’iyyar APC ta fara zawarcin tsagin Sanata Rabiu Kwankwaso na PDP.

Tsohon gwamnan Kano, Sanata Kwankwaso, na ɗaya daga cikin manyan ‘yan siyasa masu dumbin magoya baya, musamman a Arewa.

Rahoto ya nuna cewa, akwai alamun takun siyasa dake nuna cewa, tsohon Sanatan Kano ta tsakiya ka iya komawa APC.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, bangaren mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, sun tuntubi Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, domin haɗa kai a takarar 2023. Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon ministan tsaro a Najeriya, a halin yanzun babban jigo ne a jam’iyyar PDP.

the nation newspaper nigeria today latest

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp