fidelitybank

APC ta dakatar da yaƙin neman zaɓen ta a Kogi bayan kashe mambanta

Date:

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta dakatar da yakin neman zaben gwamnan jihar Kogi a ranar 11 ga watan Nuwamba.

An dakatar da yakin neman zaben ne domin nuna girmamawa ga Ms Khadijat Yahaya, ‘yar jam’iyyar da ta mutu bayan harin da wasu da ake zargin ‘yan daba ne suka kai musu.

Mista Kingsley Fanwo, mai magana da yawun hukumar yakin neman zaben jihar ne ya bayyana hakan a wata sanarwa a ranar Talata.

Ana zargin Khadijat ta rasa ranta ne bayan wani rikici da ya barke tsakanin magoya bayan jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) da na APC a Kotonkarfe a ranar 29 ga watan Satumba.

A halin da ake ciki, dan takarar gwamnan jihar a karkashin jam’iyyar APC, Alhaji Usman Ododo, ya ziyarci iyalan marigayiyar a Kotonkarfe a ranar Talata domin jajanta musu bisa rasuwar ta.

Ododo ta bayyana kaduwarsa da rasuwar ta, sannan ta yi addu’ar Allah ya jikan ta.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp