fidelitybank

APC ta baiwa Barau shugabanci majalisa don farfaɗo da jam’iyyar a Kano – Ɗan Sarauniya

Date:

Jigon jam’iyyar APC a Kano kuma tsohon kwamishinan ayyuka da raya ababen more rayuwa, Engr Mu’azu M Dansarauniya, ya yi kira ga shugabannin jam’iyyar da su sasanta su zaɓi shugaban majalisar dattawa daga yankin Arewa maso Yamma daga Kano, musamman domin samar da gini mai karfi ga jam’iyyar da ke yankin a tinkarar sauran jam’iyyun adawa da ke son kwace mulki.

Ya bayyana hakan ne a wani taron gaggawa da ya yi da manema labarai a ranar Alhamis a Kano, na yin watsi da kiran da kakakin jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, kuma zababben majalisar wakilai, Abdulmumin Kofa, ya yi, wanda ya yi Allah-wadai da baiwa yankin Arewa kujerar shugabancin majalisar dattawa a matsayin rashin aiki ga kasa.

Jigon na APC ya bayyana cewa dimokradiyya ce kawai shugabannin jam’iyyar su tabbatar da cewa kujerar shugabancin majalisar dattawa ta zo yankin Arewa maso Yamma da kuma Kano, zuciyar siyasar Arewa.

Ya bayyana cewa APC duk da irin kuri’un da ta bayar wajen zaben zababben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, sanata daya tilo, Sen Barau Jibrli, a jihar Kano, kuma duk wani kuskuren rashin sanya shi shugaban majalisar dattawa zai yi tasiri a kan karfi da iko da yankin da jam’iyyar ke yi.

punch newspaper headlines today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp