fidelitybank

APC ta amince ta shigar da Kannywood cikin yakin zaben ta

Date:

Gabanin zaben shugaban kasa na 2023, Darakta-Janar na Jam’iyyar APC Campaign Council, Gwamna Simon Lalong, ya amince da shigar da wasu ‘yan Kannywood cikin majalisar.

Lalong ya bayyana hakan ne a wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai magana da yawunsa, Dr Makut Maham, a Jos babban birnin jihar.

Shugaban yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC ya ce hada ’yan fim din na da nufin zurfafa shigar da masu fasahar kere-kere daga yankin Arewa a yakin neman zabe.

Ya ce kungiyar ta Kannywood ta na da Abdul-Mahmud Amart a matsayin Darakta, Ismail Afakallah a matsayin mataimakin darakta da Sani Mu’azu a matsayin Sakatare, tare da sauran shugabannin da ke jagorantar bangarori daban-daban.

Lalong ya ce amincewar ta biyo bayan ziyarar da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya kai Kano, inda ya gana da ‘ya’yan kungiyar.

Ya ce dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC ya yi alkawarin cewa za a bai wa ‘yan Kannywood damar shiga cikin yakin neman zabe domin baje kolin basirarsu tare da taimakawa jam’iyyar ta lashe zabe mai zuwa, kamar yadda NAN ta ruwaito.

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp