fidelitybank

APC na gaban PDP a sakamakon zaɓen gwamnan jihar Edo

Date:

Yayin da ke ci gaba da bayyana sakamakon zaɓen gwamnan jihar Edo da aka gudanar ranar Asabar 21 ga watan Satumba, manyan jam’iyyun siyasar jihar biyu na ci gaba da yin kankankan.

Shugaban Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Minna, Farfesa Farouk Adamu Kuta ne babban jami’i tattara sakamakon zaɓen gwamnan jihar.

Babbar Jami’ar INEC ta ƙasa da ke kula da zaɓen, Farefesa Rhoda Gumus ta ce a halin yanzu akwai sakamakon ƙananan hukumomi 14 zuwa 15 a zauren tattara sakamakon.

Kawo yanzu an bayyana sakamakon ƙananan hukumomi 16, yayin da sakamakon ya nuna cewa jam’iyyar PDP mai mulkin jihar ta samu ƙananan hukumomi biyar, inda ta lashe ƙananan hukumomi huɗu daga ciki, inda APC lashe ƙananan hukumomi 11 daga ciki.

Ga sakamakon kamar haka:

Ƙaramar hukumar Igueben

APC- 5907

PDP – 8470

Ƙaramar hukumar Esan ta Yamma

APC – 12952

PDP – 11004

Ƙaramar hukumar Owan ta Yamma

APC – 12277

PDP – 11284

Ƙaramar hukumar Uhunmwonde

APC – 8776

PDP – 9339

Ƙaramar hukumar Ovia ta Arewa maso

APC – 13225

PDP – 15311

Ƙaramar hukumar Esan ta Kudu maso

APC – 8398

PDP – 14199

Ƙaramar hukumar Egor

APC – 16760

PDP – 14658

Ƙaramar hukumar Akoko-Edo

APC – 34847

PDP – 15865

Ƙaramar hukumar Esan ta Tsakiya

APC – 10990

PDP – 8618

Ƙaramar hukumar Esan ta Arewa maso Gabas

APC – 10648

PDP – 12522

Ƙaramar hukumar Ovia ta Kudu maso Yamma

APC – 10150

PDP – 10260

Daga BBC.

dailypostnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp