Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC ta ci gaba da tattarawa da sanar da sakamakon zaɓen gwamna na ƙarin wasu kananan hukumomin jihar Kano.
Tun farko INEC ta sanar da sakamakon ƙananan hukumomi takwas da suka haɗa da Minjibir da Wudil da Karaye da Rano da Rogo da Makoda da Kunchi da Tsanyawa.
Ga sakamakon ƙarin wasu kananan hukumomin da aka sanar:
Ƙaramar hukumar Albasu
APC 16,959
NNPP 19,952
PDP 293
ADP 55
Ƙaramar hukumar Gabasawa
APC 17,584
NNPP 19,507
PDP 1,269
ADP 91
Ƙaramar hukumar Ajingi APC 14,438
NNPP 15,422
ADP 306
PDP 103
Ƙaramar hukumar Shanono
APC 17,249
NNPP 13,650
PDP 272
ADP 66
Ƙaramar hukumar Ɓagwai
APC 21,295
NNPP 17,311
PDP 51
ADP 88