fidelitybank

APC: Ba za mu amince da hukuncin kotu ba – Gwamnatin Kano

Date:

Gwamatin jihar Kano ta ce ba za ta lamince da hukuncin da kotun a Abuja ta yi na rushe zaben shugabancin jam’iyyar APC da tsagin gwamnati ya gudanar.

Kwamishinan shari’a na jihar Kano, Barista Musa Abdullahi Lawal ne ya shaida hakan ga manema labarai ranar Talata.

Ya ce”Lauyoyin gwamnati sun fara nazaratar hukuncin tare da daukar matakin da ya da ce a kai, mun yi mamakin hukuncin, kuma ba za mu karbe shi ba, lokacin da a ka gudanar da zabukan a matakan mazabu babu wadanda a ka yi su daban. Domin haka ba mu ga dalilin da ya sa aka rushe shugabanci Abdullahi Abbas”.

Ya kuma ce, za su duba yadda aka shigar da karar har aka samu, sakamakon zabukan da aka gudanar har suka gabatarwa kotu da ta amince dasu.

mmm.nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mu na aiki tuƙuru wajen daƙile ayyukan ta’adda a Najeriya – Christopher Musa

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya tabbatarwa...

Mayaƙan ISWAP sun harbe Manoma 23 a Borno

Rahotanni sun bayyana cewa ƙungiyar mayaƙan ISWAP ta kashe...

Real Madrid ta ɗauki ɗan wasan baya daga Bournemouth

Real Madrid ta sanar da sayen ɗan wasan baya...

Gwamnatin Kano ta haramta yin bikin Ƙauyawa da gidajen biki

Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta sanar da...

An kashe ƴan Boko Haram biyar a Borno

Dakarun sojin Najeriya haɗe da wasu maharba sun daƙile...

Farashin Shinkafa zai cigaba da sauka – BUA

Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya alƙawarta...

An kashe mutane 10 a wani sabon rikici da ya ɓarke a Filato

Aƙalla mutabe 10 ne aka kashe tare da sace...

Duk da sauƙin da aka samu har yanzu Abuja na fuskantar hauhawar farashi

Duk da cewa hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS, ta...

Hauhawar farashi ya ragu da kaso 23.71 a Najeriya – NBS

An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga...

Fiye da mutane 100 Makiyaya aka kashe a Jos

An ruwaito cewa an kashe wani makiyayi guda da...

Tinubu ka kori shugaban JAMB – Sowore

Dan siyasa mai fafutuka, Omoyele Sowore, ya yi kira...

Majalisa ta yi watsi da ƙudirin karɓa-karɓa

Majalisar wakilai ta yi watsi da wani ƙudirin doka...
X whatsapp