fidelitybank

Andersson na ganawa da NFF a kan horar da Super Eagles

Date:

Janne Andersson ya bayyana cewa, ya tattauna da hukumar kwallon kafa ta Najeriya (NFF) kan aikin kocin Super Eagles.

Hukumar NFF na ci gaba da farautar sabon kocin Super Eagles sama da watanni biyu bayan tsohon dan wasan gefe na kasa da kasa, Finidi George ya bar mukamin.

Rahotanni sun bayyana cewa Andersson wanda tsohon kociyan kungiyar kwallon kafa ta kasar Sweden ne ya amince zai horar da zakarun nahiyar Afrika har sau uku.

Gogaggen gwanin ya bayyana sha’awar sa ta kocin Super Eagles.

“Babban al’ummar ƙwallon ƙafa ce. Zan iya tabbatar da cewa na yi tattaunawa da Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya,” kamar yadda ya shaida wa jaridar Sweden, Expressen.

“Babban al’ummar kwallon kafa ce don haka na yi matukar farin ciki da kasancewa mai horar da ‘yan wasanta na gaba.

“Tattaunawar tana gudana kuma ba na son in faɗi fiye da haka. Na daɗe a cikin wannan masana’antar kuma na san cewa abubuwa na iya faruwa ta hanyoyi daban-daban. Don haka za mu ga abin da zai faru nan gaba.”

natforce 
latest news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp