fidelitybank

Ana yi wa demokradiyyar kafar Ungulu – Ganduje

Date:

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya ce, wasu ‘yan fafutikar zaɓen 12 ga watan Yunin 1993 da aka soke, na sake haɗuwa domin yin amfani da halin da ake ciki na sauya fasalin kuɗin ƙasar wajen yi wa dimoradiyyar ƙasar ƙafar-ungulu.

Gwamnan ya ce waɗannan mutane na ɓoye ƙansu a matsayin jam’iyyun da ba sansu ba tare da yin aiki da ɗan takarar shugabancin babbar jam’iyyar adawar ta PDP, domin ƙaƙaba wa talakawa dokar amfani da sabbin takardun kuɗi.

Kalaman gamnan na zuwa ne bayan da wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yanke hukuncin hana Babban Bankin ƙasar CBN sake tsawaita wa’adin amfani da tsofin takardun kuɗin gdaga ranar 10 ga watan Fabrairu.

Karanta Wannan: Da gangan Emefiele ya bijiro da sauya kudi saboda borin kunya – Ganduje

A wata sanarwa da kwamishinan yaɗa labaran jihar Muhammad Garba, ya fitar Ganduje ya zargi Babban Bankin ƙasar da masu goyon bayansa kan sauya fasalin takardun kuɗin ƙasar da kasancewa masu tsanani wajen ƙaƙaba wannan doka da za ta ‘wahalar’ da mutane.

Duk kuwa da kiraye-kirayen ‘yan ƙasar ciki har da majalisar dokokin ƙasar da ƙungiyar gamnoni.

Ganduje ya kuma yi zargin cewa goyon bayan da – babbar jam’iyyar adawa ta PDP tare da ɗan takararta na shugaban ƙasar Atiku Abubakar – suke bai wa CBN kan tsarin ya nuna akwai haɗin baki tsakaninsu domin yi wa dimokradiyyar ƙasar ƙafar-ungulu.

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp