fidelitybank

Ana jimamin mutuwar mawakin Amurka Coolio

Date:

Taurarin mawakan Amurka irinsu Michelle Pfeiffer da Snoop Dogg suna mika ta’aziyya ga fitaccen mawakin kasar Coolio wanda ya rasu yana da shekara 59.

Manajansa Jarez Posey ya fada wa kafofin yada labaran Amurka cewa bai motsa ba bayan shigar sa bandaki a wani gidan abokinsa da ke birnin Los Angeles.

Coolio, wanda sunansa na ainihi Artis Leon Ivey Jr, ya lashe lambar Grammy saboda faifan wakarsa na 1995 mai taken Gangsta’s Paradise.

Michelle Pfeiffer wadda ta fito a bidiyon ta ce ta “hankalinta ya tashi” da wannan labari. Zuwa yanzu ba a sa takamaiman abin da ya yi sanadin mutuwarsa ba a ranar Laraba.

Sai dai an ambato Jarez Posey yana shaida wa kafar labaran TMZ da ta fara yada rahoton cewa ma’aikatan lafiya sun yi imani mai yiwuwa Coolio ya mutu ne sanadin bugun zuciya.

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp