fidelitybank

Ana gudanar da zaben kasar Angola

Date:

Al’ummar kasar Angola sun fara kada kuri’a a babban zaben shugaban kasa wanda ake gani za a fafata sosai tun bayan da kasar ta samu ‘yanci a 1975.

A zaben shugaban kasar, za a fafata ne da shugaban da ke kan mulki João Lourenço da kuma wani da ya taba jagorantar kungiyar ‘yan tawaye ta Unita, Adalberto Costa Júnior.

Ana zargin jam’iyya mai mulkin kasar ta MPLA, wadda ke mulkin kasar fiye da shekaru 40, da rashin magance matsalar hahhawar farashin kayayyaki da talauci da kuma rashin aikinyi.

Shugaba Lourenco, dai ya yi alkawarin farfado da bangaren man kasar da kuma bunkasa tattalin arzikin, to amma rahotanni sun ce ba lalle masu kada kuri’ar su yar da dashi ba. In ji BBC.

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp