fidelitybank

Ana gudanar da zabe a kasar Italiya

Date:

Yau al’ummar ƙasar Italiya ke fita rumfunan zaɓe domin kaɗa ƙuri’a a babban zaɓen ƙasar da ake kyautata zaton zai kai ga nasarar masu ra’ayin ƴan mazan jiya.

Babbar ƴar takara Giorgia Meloni ce ke jagorantar Jam’iyyar Brothers of Italy kuma tana da burin zama firaminista mace ta farko cikin ƙawancen da suka yi da wasu jam’iyyu biyu.

Yayin da Ms Meloni take bai wa masu zuba jari da kuma EU tabbaci kan wasu tsare-tsarenta, an jiyo ta tana sassauta kalamanta kan nuna wa Turai kyama tare da goyon bayan matakin da ƙasashen Yamma suka ɗauka kan Rasha.

Har zuwa lokacin da Rasha ta mamaye Ukraine, Italy ta dogara kacokan kan gas ɗin Rasha. In ji BBC.

nigerianewstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp