fidelitybank

Ana gudanar da bikin Takutaha a Kano

Date:

A yau Laraba ne ake gudanar da bikin takutaha a jihar Kano wato ranar tunawa da suna kan haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad SAW.

Akasari dai a Najeriya ana bikin murnar zagayowar haihuwar annabi ne amma a Kano, su a ranar suna ake yin biki da taruka duk shekara.

Tun a farko dai, gwamnan jihar, Abba Yusuf ya ayyana yau, Laraba a matsayin ranar hutu

a cikin wata sanarwa da kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida na jihar, Malam Baba Dantiye ya a Kano.

Dantiye ya ce gwamnan ya buƙaci jama’a da su yi amfani da wannan damar wajen yin tunani a kan koyarwar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama tare da sanya su cikin harkokinsu na yau da kullum.

Ya kuma buƙaci jama’a da su riƙa yin addu’a domin samun zaman lafiya da ci gaba a jihar musamman ma Najeriya baki daya.

“Muna addu’ar Allah ya ganar da mu cikin wannan mawuyacin lokaci kuma ya albarkace mu a wannan damina da kuma lokacin noman rani mai zuwa,” inji shi.

Akasari mutane musamman dalibai su kan yi jerin gwano a kan tituna inda suke rere waƙokin yabon annabi yayin da wasu kuma suke hawan dutse dala.

legitnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp