fidelitybank

Ana fargabar mutuwar mutane 10 a Anambra

Date:

Ana fargabar cewa wasu mutane sun mutu a wani sabon rikici da ya ɓarke a garuruwan Omor da Anaku a ƙaramar hukumar Ayamelum ta jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya.

Rahotonni na cewa mutum 10 ne ake zargin cewa sun mutu sakamakon rikicin da ya ɓarke ranar Litinin da yamma.

Karanta Wannan: ‘Yan sanda sun dakile harin da aka kai musu a Anambra

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Tochukwu Ikenga ya ce an kai ƙarin jami’an tsaro yankunan domin kiyaye rayuka da dukiyoyi al’umma.

Ya ƙara da cewa, kawo yanzu ba su san abinda ya janyo rikicin ba, to sai dai ya ce jami’ai na ci gaba da bincike domin daidaita al’amura. In ji BBC.

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp