fidelitybank

An ɗaure mutane 17 da suke damfara ta internet

Date:

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta kama wasu mutane 17 da suka rufe shafukan Facebook daban-daban guda 20 na wasu mutane kuma suka yi amfani da su wajen damfarar wasu mutane a jihar Enugu.

Mai shari’a Ibrahim Buba na babbar kotun tarayya mai lamba 1, Enugu, jihar Enugu, ya yanke wa ‘yan damfaran da aka gurfanar da su a gaban kuliya bisa tuhume-tuhume guda daya da ya shafi aikata laifuka ta internet.

Wadanda aka yanke wa hukuncin sune: Aguoha Ujunwa, Samson Ebuzoeme, Iwuji Kelechi John Kennedy, Onyeanu Kinsley, Emmanuel Udo, Mmesoma Emmanuel, Prosper Chizaram Ugochukwu, Chima Chibuike Kingsley, Nzeadi Chika Camillus, Nwaugu Nzubechi Bethel.

tribune

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp