fidelitybank

An yi wa mutane hudu hukuncin daurin rai da rai a Jigawa bayan sun yi fyade

Date:

Wata babbar kotun jihar Jigawa ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga wasu mutane hudu da suka yi wa wata yarinya ‘yar shekara 14 fyade a unguwar Kurmi da ke karamar hukumar Gwaram a jihar.

Wadanda aka yanke wa hukuncin, sunayensu, Sale Ibrahim (40), Amadu Saleh (46), Sale Ali (40), da kuma Danmami Yusuf (37), an same su da laifin fyade a karkashin sashe na 3 (1) da kuma hukunci a karkashin sashe na 3 (1) 2a & 2b) na Dokokin VAPP na Jahar Jigawa.

Mai gabatar da kara ya gabatar da shaidu hudu, ciki har da rahoton likita, tare da gabatar da baje koli guda biyu don tabbatar da karar nasu.

Bayan sauraron karar daga bangarorin biyu, kotun ta yanke hukuncin cewa masu gabatar da kara sun tabbatar da karar ta ba tare da wata shakka ba.

Wannan hukuncin ya biyo bayan wata shari’ar da wata babbar kotun jihar ta yanke wa wani Aminu Ali mai shekaru 25, daurin rai da rai bisa samunsa da laifin aikata fyade da luwadi.

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp