fidelitybank

An yi wa ɗan wasan AC Millan tiyata

Date:

An yi wa Alessandro Florenzi tiyata a gwiwarsa ta hagu kuma AC Milan ba ta ba da lokacin warkewarsa ba.

Florenzi yana zaman aro na tsawon kakar wasa a Milan daga Roma, tare da zabin sanya yarjejeniyar dindindin.

Dan wasan mai shekaru 31, ya buga wasanni 27 a kakar wasa ta bana a Seria A, duk da cewa 13 ne kawai aka fara da shi.

Florenzi ya ji rauni ne a wasan da suka tashi babu ci da Bologna a ranar Litinin a San Siro, wanda ya sa Milan ta yi kasa da maki biyu a gasar, duk da cewa ta ci gaba da zama ta daya a gaban Napoli ta biyu.

Sanarwar da aka fitar a shafin yanar gizon kungiyar ta ce: AC Milan na iya tabbatar da cewa Alessandro Florenzi a yau an yi masa tiyatar arthroscopic a gwiwarsa ta hagu, wanda Dr Piero Paolo Mariani ya yi.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp