fidelitybank

An yi tattakin nuna katin zaben na miliyan guda ga Tinubu a Kano

Date:

Seyi, dan gidan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, a ranar Lahadi, ya jagoranci gangamin nuna goyon baya ga mahaifinsa a jihar Kano a zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa.

Daraktan kungiyar goyon bayan yakin neman zaben Tinubu/Shettima, Baffa Babba Danagundi, wanda ya yi jawabi a wajen taron, ya ce taron na da nufin wayar da kan magoya bayan Tinubu su samu katin zabe na dindindin, wato PVC.

DAILY POST ta tattaro cewa taron wanda aka yiwa lakabi da ‘mutum miliyan daya PVC tattakin,’ ya gurgunta harkokin kasuwanci na tsawon sa’o’i da dama a cikin birnin Kano.

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, wanda shi ma ya halarci taron, ya ce taron ya yi ne domin a nuna cewa Tinubu ne zai samu kuri’u mafi girma a jihar a watan Fabrairun 2023.

A cewarsa: “Mun shirya wannan tattakin nunin PVC guda miliyan daya, domin nuna cewa jihar ta Tinubu ce.”

newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp