fidelitybank

An yi garkuwa da wani ɗan Kano da ɗan Zimbabwe a Kaduna

Date:

Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne a ranar Juma’a, sun kai farmaki a wata gona da ke kauyen Anchau da ke karamar hukumar Kubau a jihar Kaduna, a ranar Laraba, inda suka kashe wani soja mai samar da tsaro ga ma’aikatan kamfanin.

Wata majiya ta bayyana cewa bayan kashe jami’an tsaron sun yi awon gaba da wasu ma’aikatan kamfanin guda biyu ƴan kasar Zimbabwe.

Da yake tabbatar da faruwar lamarin, wani dan banga a yankin wanda ya nemi a sakaya sunansa ya shaidawa manema labarai a ranar Asabar din da ta gabata cewa ‘yan bindigar sun mamaye gonar ne da misalin karfe 1:30 na ranar Laraba.

Ya bayyana sunan bakon da aka yi garkuwa da su da Mista Charles Choko da Yusuf Aliyu Bello daga jihar Kano.

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp