fidelitybank

An yi garkuwa da jirgi mai saukar ungulu na majalisar Duniya

Date:

Wani jirgin sama mai saukar ungulu na Majalisar Dinkin Duniya dauke da fasinjoji takwas, ya shiga hannun kungiyar ta’addanci ta al-Shabaab bayan ya yi saukar gaggawa a yankin da kungiyar ke iko da shi.

Kakakin Majalisar Dinkin Duniya Stephane Dujarric ne ya bayyana hakan a ranar Laraba, kamar yadda CNN ta ruwaito.

Da take bayyana yadda aka kame jirgin mai saukar ungulu, Majalisar Dinkin Duniya ta ce ta yi saukar gaggawar ne sakamakon wani lamari na injina a yankin Galmudug na Somaliya, wanda ke karkashin ikon kungiyar ta’addanci da ke da alaka da al-Qaeda, a cewar kamfanin dillancin labaran kasar Somaliya.

A cewar SONNA, fasinjojin ‘yan kasashen waje ne, kuma ana ci gaba da aikin ceto.

Ofishin Taimakawa na Majalisar Dinkin Duniya a Somaliya, UNSOM, ya ce jirgin mai saukar ungulu “yana gudanar da aikin kwashe magunguna ta sama” kuma za a fitar da karin bayani idan ya samu.

Wannan ci gaban na zuwa ne makonni bayan da aka kashe Maalim Ayman, babban jigo a kungiyar ta’addanci ta Al-Shabaab a Somalia da Kenya a ranar 17 ga watan Disamba a wani farmakin hadin gwiwa da sojojin Somaliya da na Amurka suka kai.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp