fidelitybank

An yi garkuwa da daliban jami’ar Abia

Date:

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun yi garkuwa da wasu daliban jami’ar jihar Abia, Uturu (ABSU) da ba a tantance adadinsu ba.

Wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a ya fitar ta ce, lamarin ya faru ne da misalin karfe 8:00 na daren ranar Alhamis.

An ce an yi garkuwa da daliban ne a kan titin Okigwe/Uturu, lokacin da motar bas din da suke ciki tare da wasu fasinjoji suka yi wa masu garkuwar kwanton bauna.

Biyu daga cikin wadanda abin ya shafa an ce daliban Jami’ar ne a fannin likitanci.

An bayyana cewa, wadanda suka sace daliban sun tuntubi iyalan daliban inda suka bukaci Naira miliyan 2 akan kowannen su.

Mahukuntan cibiyar, yayin da suke bayar da tabbacin cewa, a na kokarin ganin an sako su, sun shawarci daliban da su guji tafiye-tafiye da daddare.

Wani dalibi da ya yi magana kan lamarin, ya ce, abin takaici ne yadda duk da yawan shingayen binciken jami’an tsaro da ke kan titin Uturu/Okigwe mai tsawon kilomita biyar, har yanzu masu garkuwa da mutane na ci gaba da zama a yankin.

nhgsfp

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp