fidelitybank

An yi ganawar sirri tsakanin sarkin Katsina da na Kano

Date:

Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi wata ganawar sirri tare da takwaransa na Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, a ranar Lahadi, 27 ga watan Fabrairu.

Ganawar wacce ta shafe fiye da awa daya da rabi, daga 12.30 zuwa 2:05 na rana ya gudana ne a fadar sarkin Katsina, in ji Daily Trust.

Sai dai babu cikakken bayani kan ganawar tasu a daidai lokacin kawo wannan rahoton, amma akwai hasashen cewa, ba zai rasa nasaba da shigowar majalisar kolin Musulunci cikin batun murabus din Wazirin Katsina, Farfesa Sani Abubakar Lugga.

A takardar da yake martani ga tuhumar da aka masa, Farfesan ya amsa lamura uku da majalisar ke tuhumarsa a kai sannan daga bisani ya gabatarwa Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman takardarsa ta ajiye sarautarsa.

 

natforce 
latest news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp