fidelitybank

An yi asarar naira miliyan 113 sakamakon tsayawar jirgin kasan Abuja da Kaduna

Date:

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ƙasa ta Najeriya ta ce gwamantin tarayya ta yi asarar kuɗi kimanin naira miliyan 113 sakamakon dakatar da jirgin ƙasan Abuja zuwa ƙaduna na tsowan wata takwas.

Babban daraktan hukumar Fidet Okhiria ne ya bayyana haka ga kamfanin dillancin labaran ƙasar NAN.

Ya ƙara da cewa wasu ma da yawa daga cikin ɗaiɗaikun ‘yan ƙasar asarar ta shafe su sakamakon tsaida zirga-zirgar jirgin.

“Akwai mutanen da ke sayar da kayayyaki a cikin jirgin, akwai masu sana’o’i daban-daban a tasoshin jiragen, kuma mutane suna sayen abubuwa a wajensu”, in ji shi.

the sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp