fidelitybank

An wanke Minista daga zargin satar biliyan 165

Date:

Rotimi Amaechi ya kafa wani kwamiti da ya yi bincike a kan wa’adin Hadiza Bala Usman a NPA.

Kwamitin Ministan bai samu Bala Usman da laifin satar Naira Biliyan 165 daga asusun hukumar ba.

Binciken da aka yi ya nuna tsohuwar shugabar NPA ba ta ci kudi ba, amma ta rika sabawa Minista.

Rahoton The Cable ya bayyana cewa, an wanke tsohuwar shugabar hukumar NPA ta kasa, Hadiza Bala Usman, daga zargin satar kudi Naira Biliyan 165.

Zargin da ake yi wa Miss Hadiza Bala Usman na kin dawo da rarar biliyoyin da hukumar NPA ta samu cikin asusun gwamnatin tarayya, bai da madagora a doka.

Jaridar ta fitar da rahoto a ranar Talata, 15 ga watan Fubrairu 2022, ta ce kwamitin mutane 11 da Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya kafa ya kammala aikinsa.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp