fidelitybank

An tsinci gawar mutane 10 a Kaduna

Date:

An samu akalla gawar mutum 10 a ƙauyen Unguwar Wakili da ke cikin ƙaramar hukumar Zango Kataf a jihar Kaduna, bayan da wasu ‘yan bindiga suka kai wa ƙauyen hare.

A wata sanarwar da hukumomin ƙaramar hukumar suka fitar sun bayyana sanya dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 24 a ƙauyukan Ungwan Juju da Mabuhu da Ungwan Wakili da kuma garin Zango.

Karanta Wannan: Abun takaici ne ‘yan takara su yi amfani da addini da kabilanci a Kaduna – Hunkuyi

Sanarwar da mai taimaka wa shugaban ƙaramar hukumar kan harkokin yaɗa labarai Yabo Chris Ephraim, ya sanya wa hannu ta ce an sanya dokar hana fitar ne domin bai wa jami’an tsaro damar maido da zaman lafiya a yankunan.

Jihar Kaduna dai na ɗaya daga cikin jihohin arewacin Najeriya da ke fama da hare-haren ‘yan bindiga.

sunnnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp