fidelitybank

An tsinci gawar ma’aikacin jami’a a ruwan shakatawa na Swiming Pool

Date:

Wani ma’aikacin jami’ar Kalaba (UNICAL), Mista Ubong, wanda ke aiki a Ofishin Rijistara ya rasa rayuwarsa a ɗan karamin kwatamin ruwa a Kalaba, babban birnin jahar Cross River.

Jaridar Tribune ta rahoto cewa lamarin ya faru da misali ƙarfe 2:00 na dare a Orange Resort swimming pool dake Lamba 151 kan hanyar MCC, cikin Birnin Kalaba.

A cewar Legit, mutane sun tsinci gawar ma’aikacin jami’ar ne bayan ya fita domin shan iska kasancewar yanayin da ake ciki na zafi. Mista Ubong ɗan shekara 41 a duniya ya bata a Otal ɗin ya je shaƙatawa, amma daga bisani aka tsinci gawarsa a saman ruwan awanni hudu bayan haka.

Wani majiya da ya nemi a ɓoye bayanansa, ya ce Ma’aikacin ya je shagon siyar da kaya domin siyan abun sha da kayan abinci bayan ya bar gidan da yake zaune. Mutumin ya ce:“Ya zo Otal ɗin da nufin shan iska saboda matsanancin zafin da ake fama da shi a Kalaba. A Otal ɗin ya je ya siya kayan sha da abinci, sai kuma ya wuce Swiming Pool ba tare da ya sanar da kowa ba.” “Da misalin karfe 2:00 na dare mai tsaron wurin siyar da kayan sha ya tuna akwai wanda be biya kudinsa ba. Suka cigaba da diba wa har suka ga gawarsa a saman ruwan.”  

nigeria daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp