fidelitybank

An tsinci gawar Fasto bayan an sace shi a Edo

Date:

Wani daga cikin shugabannin cocin, ya ce, an sace Father Christopher Odia ne daga gidansa a Ikabigbo, ranar Lahadi a lokacin da yake shirin tafiya cocin domin ibada.

Shedu sun ce, mutanen yankin na su ne da sauran jami’an tsaro da suka bazama nema cikin fushi suka gano gawar.

Lamarin ya faru ne kasa da sa’a 24 da kashe wani limamin coci, Father Vitus Borogo, a gonarsa a yankin kudu maso yammacin Najeriya, kuma mako uku bayan da wasu ‘yan bindiga suka kashe masu bauta a coci akalla 40 a jihar Ondo.

Najeriya na fama da gagarumar matsalar tsaro, inda ake fama da satar jama’a domin karbar kudin fansa da kisan gilla a sassan kasar daban-daban.

A kan hakan ne ma gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin kasar ta shawarci jama’a da su mallaki makamai domin kare kansu daga barayin daji masu satar jama’a da ke addabarsu, kiran da ya janyo ce-ce-ku-ce a fadin kasar a halin yanzu.

breaking news in nigeria today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp