fidelitybank

An tsinci gawar Dan Jaridar da ake ta nema

Date:

An gano gawar wani ɗan jaridar Kamaru bayan ɓacewarsa tun ranar Talata da ta gabata. An yi zargin cewa wasu ne suka yi garkuwa da shi.

Ɗan jaridar mai suna Martinez Zogo, ya kasance darektan wata gidan rediyo mai zaman kanta inda yake gabatar da wani shiri kan dokokin hanya.

A baya-bayan nan ya yi magana a kafar ƴada labarun kan batun zargin sama da faɗi da kuɗaɗe da ake yi wa manyan ƴan kasuwa da kuma jami’an gwamnati.

Wani mai magana da yawun gidan rediyon tare da matarsa, sun ce sun gani gawar ɗan jaridar a wani wuri a wajen Yaoundé, babban birnin ƙasar.

Wani mai fafutukar kare hakkin ‘yan jarida, ya ce ya jiyo hayaniya ta ‘yan sanda a wajen tashar a daren Talata, inda aka gano motarsa da aka lalata.

An kuma gano wata bakar mota na wucewa ta wajen da lamarin ya faru.

legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ƴansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na ɗaya daga cikin jhihohin da ake kaɗa...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...
X whatsapp