fidelitybank

An tsaurara matakan tsaro kan cutar Ebola a Najeriya

Date:

Hukumar daƙile yaɗuwar cututtuka a Najeriya NCDC, ta tsananta tsaro da sanya ido kan iyakokin shiga ƙasar kamar filayen jiragen sama, domin guje wa shigar cutar Ebola cikin ƙasar.

A cikin wani bayani da shugaban hukumar Dakta Jide idris ya fitar, ya tabbatar da cewa ba a samu wani ɗauke da cutar ba zuwa yanzu.

Hukumar ta kuma gargaɗi ƴan ƙasar su guje wa yin tafiyar da ba ta zame wajibi ba zuwa ƙasashen da aka samu ɓullar cutar.

A ranar 30 ga watan Janairun 2025 ne Uganda ta tabbatar da ɓullar cutar Ebola a biranen Wakiso da Mukono da Mbale da ke yankin Mbale.

Zuwa yanzu dai an tabbatar da mutuwar mutum ɗaya, yayin da hukumomi ke cigaba da sanya ido kan mutane 44 da ake tunanin sun haɗu da wanda ya mutu sanadiyyar cutar.

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp